Bayaanin Gaskiya Game Da Rade Radin Hadewar Izala Da Darika(Jibwis Nigeria)


HADIN KAI IZALA/DARIKA A MAKKAH!!!

Ba kamar yadda gidajen jaridun Nigeria suke ta yayatawa ba, sunce an zauna a Makkah kan yaya za’a hade, lalle akwai bukatar hadewan in zai yiwu, dukkan musulmin da yace Zaibi Qur’ani da Hadithi to muna maraba da shi, A zo ayi addini kamar yadda Allah da Manzon sa sukace ayi, to wannan shine hadin kai mai dorewa.

ABIN DA YA FARU A MAKKAH.

Mai alfarma Sarkin Musulmi ya hada dukkan Maluman kasar Nigeria daga dukkan kungiyoyin addinai, ya kuma bukaci ayiwa kasa addu’a ta musamman kan zaman lafiya a filin arfa, an kuma yi hakan, Malamai irin su Sheikh Dahiru Bauchi, Irinsu Sheikh Abdullahi Bala Lau, irin su Sheikh Sa’idu Hassan Jingir, irinsu Sheikh Muhammad kabir Gombe, da Sheikh Yusufu Sambo Rigacukun, bayan an kammala addu’oi wa kasa suka fara tsokanar junan su, Suna cewa Saura kiris Dahiru Bauchi ka shigo izala, shi kuma yana cewa a’a sai da ku shigo darika, suka ce masa ya janye kalmar nan da yace da a zabi dan izala gara a zabi arne, yace ya yarda ya janye, a kace ya yarda Qur’ani yafi salatil fati bayan ansha dogon muhawara dashi daga karshe yace ya yardaQur’ani yafi Salatil Fati, Dakin su daya da Sheikh yusufu Sambo, kuma can sheikh Abdullahi Bala Lau yake hira, abin da ba’a taba yinsa a tarihi ba.

To irin wadannan tattaunawar akayi tsakanin Malaman nan kuma a gaban yan jaridu, kafin kace kwabo yan jaridu sun juya maganar kan za’a hade izala da darika, wanda gaskiyar magana ba haka bane.

An dai hada kai akan ya za’a fiskanto matsalolin Nigeria, babu batun kungiya ko makamancin hakan, Za’a kuma dukufa dan ganin an tsamo musulman Nigeria daga cin kashin da makiya musulunci suke tabkawa a kasar da ikon Allah.

KIRA!

Kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Iqamatissunnah, kamar yadda ta saba tana kira ga dukkan musulmi da azo a hada kai ayi addini kamar hadda Allah da Manzonsa suke son ayi, a ajiye dukkan sabon abu, a koma kan kitabu wassunnah, yin wannan shine mafi alkhairi a tare damu, Allah yasa mu dace.

Advertisements

243 thoughts on “Bayaanin Gaskiya Game Da Rade Radin Hadewar Izala Da Darika(Jibwis Nigeria)

 1. gaskiya basu dora akan’aikin sahabbaiba saboda bakataba jin sahabinda yakafirta dan’uwansaba wannan saidai izala kuma kakula duk inda akekiran’yankaryar jahadi izalane kunjawo was musulunci batanci

 2. aslm alaikum naji wani yayi mgana abaya agame da wani abu dayafaru tsakanin albany zaria sheik dr.ibrahim maqari sa’id,,, to dn alh inason abany link sbd insami abun ko kuma ataimakeni ga number ta 08124726300 ataimakeni a turomin sbd inaso insani: inma muqabalace kokuma nml tattaunawa to nidai dn alh ataimakeni koda ta whatapps ne, kaini koma bakadashi indai kanada wani bayani akan hakan dakasan xai taimakeni gurin samu to kataimakeni bijahi kharu khaqillahi sayyidina wanabiyuna muhammadurrasullah, daga karshe ina mairokon mu ‘yanuwa musulmi dacewa dn alh kuma daina cece kuce banamu bane wlh awannan lokacin mexai hana muyi iya kokarinmu akan muga mun kira arna xuwa musulinci. alh yahada kanmu bakidaya alfaman ma’aiki ( s a w )

 3. Assallamu alaikum. Annabi tsira da aminci su tabbata agareshi,kowane musulmi yasan cewa shine shugaban hallita gabaki daya…sannan kuma munyarda cewa shi zai nemamana ceto ranar tashin alkiyama.ko akwai wanda baiyarda da hakan ba.kar mu manta cewa Allah da kansa yake ceewa duk wanda zai shiga addinin musulinci sai fadi. Kalmar shahada wanda dole sai ka ambaci sunan Manzon Allah acikinsa.sannan fa karka manta cewa abubuwa dayawa Allah yabawa shugaban halitta,wanda babu wanda akabawa alokacin Annabawa.Yanzu shine abinda muka maida abin wasa.Ni dan darika ne,Na hakika.yan uwana musulmai ni bazance dan izala kafira ba,to amma mesuke koyarwa,ayi bincike mai karfi.Duk wanda yake son yasan gaskiya bason raiba…Don Allah Yaje A Fassara masa ……SURATUL TAUBA……..Ya Nutsu sosai ya fahimci fassara sosai.Allah kuma yake cewa Annabi kowa kafada masa magana maidadi.Da MAKKA Da MADIN kafin Annabi yazo akwai kafurai dayawan gaske.Amma Annabi baitaba ce musu yan bidi’aba.Haka zalika baiyarda kowa yakirasu da suna kafuriba.Me zai hana sabbin addini suyi koyi da wannan halinba.Karku manta cewa acikin hakan kuma akasamu mutane suka ruga suka shiga izala,wai don Allah waya kawotane, da har kuke gardama akan abinda bakusani ba.karkumanta idan nacire gumi wanda shine yakawota nigeria.kaga akwai irin su (SIDI ATTAHIRU)Da Malamai dayawa wanda suka shigeta da sannu suka gane gaskiya suka dawo.Alokacinda sida attahiru yaje JOS meyasa Yahaya jingir bai futo ya amsa gayyatar saba.haba jama’a.Sannan kuma ka tambayi mutanan kaduna amma tsofaffin cewa menene yafaru azamanin (BALA SIRAJO))akan abinda yayiwa masu wazifa a kaduna.menene karshen shi……….SHI GA CIKIN GOOGLE KADANNA SUNAN ALHAJI BALA SURAJO:kasha mamaki.abubuwa dayawa yafaru wanda shi zaisa mutun yagane gaskiya.Amma ina,!………..Sannan kuma aduk lokacinda akace anyi mukabala da izala da darika bantaba ganin inda yan izala suka kada yan darikaba……yanzu gayan Boko haram nan sunkira kansu Sunnah kaje syria the same thing sunkira kansu da Sunnah.Alkaida sunkira kansu da Sunnah,su wadannan su yakemu dabaki,wannan kuma su yakemu da makamai.Allah yasa mugane gaskiya.idan katambayesu cewa meyasa kuke cemana yan bidi’sai suce(MAULIDI,WAZIFA,TARON SUNA,SALATIN FATTi,YARDA DA WALIYAI,RIKE CARBI,ZIKIRI,HADA ALLAH DA ANNABi,kamar kace bani don Allah da Annabi,wai shima kafircine)Naji duk acikin nan wannene yake cutarda addini daga ciki.Bari na lissafo maka abinda Annabi baiyaba alokacins baiyi bafa kuma baice ayiba,amma ya cutarda addini,sune kamar haka(ANNABI YA HADA ALQUR’ANI,HADISI,FIQIHU,BALAGA,MANDAKI,LITTAFIN TAUHIDI,SANNAN KUMA YAYI SALLAR TAHAJUDDEN,DA KANSA YAYI TARON MUSABAKA,YANA NA ZAGI LOKACIN WA’AZI,YANA DA MAIJAMASA BAKI .HAR YAYI WAFATI YASA WANDO),to duk wannan abubuwan babu wanda Annabi yayi acikinsa.Yanzu damuke yinsu akwai wanda yake cutarda addini daga cikin su.Don Allah matasa muje mu koma makaranta.idan kuma baka iya komawa ka ding tambaya,don karka zauna acikin jahillci.Allah yagayawa Annai cewa kaje kayimusu wa’azi wanda yaji yabika yasamu rabo maikyau,wanda kuma yaji yakibi kuma kabarni dashi inji ALLAHU.kawai kowa yayi nasa kawai gaskiya dayace………..Akarshe Allah yahada kan musulmai gabaki daya.Amin idan akwai wanda yake san magana dani sai yakirani dawannan numbar……08161236216 Bisalam

 4. AAAA KAi ni ina mamakin ku masoya annabi har da kuka bata bakinku ga wadan nan qabilun addeeni ma ana y’n izala shin waiku ma soya annabi kuna son y’n izala sucemuku suna son annabi ne shin ko yaya kukesone to in kuna son sucemuku suna son annabi to kun nemi jini ga fara to nidai ga sha warata kubar ma wahalar dakanku shi son annabi namai rabone shin wai inbanda abiku kuce y’n izala suso annabi kun taba ganin sharifi naqwarai cikin izala sanan kun taba ganin waliyi cikinsu kuma kun taba ganin wan da yamu da kalmar shahada kun taba ganin wanda yagirma ma uwayenai yagirma ma mala mainai yana izala kai abin yawa garai kudai allah yaqara mana son manzan allah SAW AMEEN

 5. Assalin al’amari anan shine, yahudawa sune mahaifiyar shi’a, ita shi’a ta kankashe dariqu, sa’annan su dariqu suka yi gwagwarmaya suka haifi bidi’a, to a wannan idan kun ce za ku sa AHLISUNNAH (izala) a gaba, wanne nasara za ku ci? tunda Allah Madaukakin sarki ya riga ya muku alkawari a jahannam, idan in ba ku tuba zuwa ga kitab wa sunnah ba? Ya Allah ka kashe ni cikin Ahlisunnah (izala)

 6. ALLAH YAKARA MANA SON ANNABI SAW

  WA YACE SIYASA TAFI SALLAH
  WA YACE JEFA QURYYA TAFI STAYIWAN ARFA
  WA YACE MATA SUFITO SUYI ZINA ETC

  DAGA SHUGABAN JAHILEI ABUBAKAR GUMI

  WA YACE GIYA NADA ANFANI
  WA YACE ZINA NADA ANFANI
  WA YACE CACA NADA ANFANI

  DAGA SHUGABAN MUFIKAI KABIRU GOMBE…..

  HAHAHHAHAHHAHAHHAHHAHHAHHAHHHHHHHHHHAHHAHAHAHAAAHAHHAAHHAHAHAHAHHAHAHHAHHAHHAHAHAHHAHAHHAHAHAAHHAHHAHHAHHAHHHAHAHHAHH

  IZALAH KARYA ………

 7. Hmmmm lalai kam yan uwa kada matsalar yan bidi.a ta damemu Mukasa yin sunnah yan da ya kamata lalai mu muna alfahari da Allaah ya bamu ikon tsayawa kan hadisi da qur.an wanda sune hakikanin koyi da manzan rahama Allaah ya barmu kan sunnah ya kuma bamu ikon tsayawa kan gaskiya da kokrin ne manta

 8. Alhamdulillah, Alhamdulillah, Alhamdulillah,,, Allah nagode maka da ka sanya ni a tutar sunnah (IZALA), duk wanda bai samu kansa a Sunnah (IZALA) ba, to wallahi yayi hasarar duniyar sa da lahirar sa, idan kana so cikakkun bayani abinda yasa na fada haka, ka addin na a facebook da wannan suna (Uthman Yazaki) ko WhatsApp da wannan (08172870166),,,a korkarta a gaggauta a zo a shiga Jirgin sunnan Muhammad (saw) a trira. Ma’asalam

 9. SLM don allah yan uwana yan izala kada kudamu da zagin nan da jahilan nan keyi duk wanda ke zagi uwarsa yar bidi ah ce kuma dama yan bidi ah basakai yaransu islamiyya,kuma kai jahilin nan mai zagi kace sheikh abubakar gumi yace siyasa tafi sallah, to idan baka mantaba lokacin da ya fadi maganan nan sai da bakaken jahilan malaman darikan nan sukai kaman su cinyeshi, to yanzu kaduba ka gani yan boko haram din nan rashin siyasa mai kyau ya kawo su domin da 2011 anyi siyasa mai kyau to da haka bata kasance ba, yanzu ya kai ga sallan awasu garuruwa baka isa kayi ba, amma gashi yanzu da’aka bar sallah akayi siyasa ansamu canji.nasan kayi zabe idan bakayiba uwarka tayi,me yasa baka tsaya agida kai ta sallah ba?wallahi da nasan da a maiduguri kake sai dai uwarka tahaifi wani,kuma ni ina da hujjar zaginka inkana so nafada maka to kai adding dina a facebook[Khaleed Isah] ko a whatsapp ta wannan numban [07035600294]

 10. HADIN KAI!!! anya zai yiwu kuwa? yan uwa kada ku manta fa acikin yan darikane aka samu wani tantiri yayi waka yana cewa;-wai barhama allah ne,wa iyazu billah, kuma suna fifita waliyyansu akan annabawa,akwai batanci dai dayawa da sukeyi ni ina ganin gaskiya kafin kai yahadu sai anyi gyara sosai,kuma wasu suna cewa y’an izala y’an ta addane kamar yanda malam kabir gombe ya gayane wallahi da ace yan izala yan ta’addane to ba nigeria ba kaf africa sai mun gagareta,ya allah idan hadin kan nan alheri ne allah ka tabbatar.

 11. Assalamu alaikum warahmatullah…

  Abinda nake so mutane su gane shine; Wallahi duk yacce mutum ya kai ga fahimtar Qur’ani da Hadisi matukar fahimtarsa ta sabawa fahimtar magabata na kwarai/ magabatan farko (Sahabbai/Tabi’ai) toh ya tabbatar yaudaran kansa yake.

  KIRA

  Ina kiran malamanmu da suji tsoron Allah idan zasu karantar damu; su daina dauramu kan fahimtarsu’, su dinga dauramu akan fahimtar daliban annabi (s.a.w)sahabbansa. domin sunfi kowa fahimtar karantarwarsa. Wannan shine kadai maganin rabuwar kawunan musulmai masu neman shiriya da gaske.

 12. Wannan maganar duk kariya ne, wanda jahilai da jahilai ke yaddawa cewa shehu dahiru yassalama masu kariyane .
  toh indan hakace muyi wanine zamuyi, na jos ko kaduna “waccan bakkar ko bakkin kirin“.
  Kuma yan izalah suce siyasa tafi sallah, jeffa quriyya tsayiwan arfah, mata su hito suje makarantasu suyyi zinna etc wai shi wani alquranine yace haka kowani hadisin

 13. assalamu alaikum ya yan uwa musulmai allah daon allah mudaina hayaniya da junanmu, yaya mina kiran kanmu musulmai asamu tsakaninmu babu jituwa allah yashiryamu ya hada kammu baki daya ameeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeen

 14. Duk wani Shege dazaiyi rara gefe yasan Dariqun sufaye sunsha banban daduk wani iskancin Zamani.
  Musamman Wannan banzar Izalar Yar Iska Karuwa. Wallahi Annabi S.A.W bairage komaiba daga cikin Siffofinku,da irin munanan Ayyukanku, Wanda baisan hakaba sai jahili komai danqaramin Sani.
  Allah Yai Mana tsari Daku, da Irin ayyukanku, Munafiqai Kawai.

 15. Subhanalla, wai intabayeku mana yan dariqu, shin acikin dariqoqi (tijjaniyya, kadiriyya, angiliyya, inyassiyya, ahmadiyya, zailaniyya), wannene yafi kyau? Kai, Allah ya shiryar da ku Sunnah

 16. Ragema annabi daraja baitace sunnaba,zagin bayin Allah baitace sunnahba,hassada gawaliyyai da shariffai ace basubaneba baitace sunnahba,yabankai bashine sunnahba,gahujjanan annabi bamutumne kamar kowaba… Kuma manqala anaa falaisahu… Kuma bisalismul fusuqu baadal iman… Toh wannan yazama hujja agareka kaimecewa kaine ahlussunnah saboda acikin bayyana karya akan gaskiyar dakukeyi cikin kashi dubu dakukeyi kodaya banbayyanaba… Bari inbaku wani lbri wani maidagaggen wandone yagwadama dansa annabi mutumne kamarkowa saidannan nasa yazama baima uban biyayya saiyazo wurin malaminmu yagayamashi yadda akai saiya tanbayeshi kagwadamai darajar annabi yace yagwadamashi annabi mutumne kamarkowa saiyacemashi dakaida annabi wayafi daraja yace annabi malan yace to idan danka yadau annabi kamarshi kaiyazaidaukeke. Saiyayishiru malam yace kaje kagwadama danka girman annabi. Tokai uban waye dazakace annabi kamarkowane… Dancigaban wannan wa’azi muhadu gaba Kukiyaye kuji tsoron Allah…

  • Haba mutane akasannan kowa yasa izala ita takawo rabuwan kan musulunci,sukanuna annabi mutunne kamar kowa,suke yaudaran mautane da sunna abaki amma basa aiki dashi ,stmaida sunna tazama bidia,bidia kuma shine sunna kuma har yau kwalliya ba ta biya kudin sabuluba. saboda haka mutn yaiya bakinsa?inbahakaba wanda yafasa.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out / Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out / Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out / Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out / Change )

Connecting to %s