nibrasonline.wordpress.com
SIYASA TANA BUKATAR HIKIMA DA WAYO DA DIBARA(Dr Ahmad Mahmud Gumi)
Siyasa ita ce fannin shugabanci, shi kuma shugabanci ba a iya yin sa sai cikin hikima da wayo da dabara. Kuma mutane ba a iya jagorantar su da zafi da kuma tsanani. Saboda haka Allah – sunhanahu wa…