ADDU’AR MASU NEMAN AURE DA MA’AURATA


ASSALAMU ALAIKUM ‘YAN’UWA MUSULMAI…
IN TUZURAI MAZA DA MATA MASU NEMAN AURE?
INA KUMA MA’AURATA MASU NEMAN SAMUN NATSUWA DA IYALANSU? GA DAMA TA SAMU. GA ADDU’AH NAN KU SUNKUYA YINSA DA IKHLASI,INSHA’ALLAH ZAKU SHA MAMAKI. BA SAI KUN ZIYARCI MALAMIN TSUBBU KO BOKA BA.

GA TUZURAI MAZA GA NAKU.
أللهم ارزقني زوجة صالحا.
ورضني بها، واجعلها لي قرة عين،وارزقني منها زرية طيبة. آمين.
GA TUZURAI MATA GA NAKU.
للهم ارزقني زوجا صالحا. ورضني به،واجعله لي قرة عين،وارزقني منه زرية طيبة. آمين.
GA MA’AURATA MAZA GA NAKU.
أللهم باركلي في زوجتي، واجعلها من الصالحات، ورضني بها،واجعلها لي قرة عين، وارزقني منها زرية طيبة. آمين.
GA MA’AURATA MATA GA NAKU.
أللهم باركلي في زوجي،واجعله من الصالحين،ورضني به،واجعله لي قرة عين،وارزقني منه زرية طيبة.

Tanbihi: a kula. Wurin Raddini, akwai shadda akan daadun din,

Allah yasa mu dace, Allah ya bamu mata na gari.

Advertisements

11 thoughts on “ADDU’AR MASU NEMAN AURE DA MA’AURATA

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out / Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out / Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out / Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out / Change )

Connecting to %s