WASU BAYANAI DA MUSULMAI YA KAMATA SU HADDACESHI SANNAN SU YADA SHI, SANNAN SU DABBAKA SHI.


BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM!!!

Manzon Allah(sallallahu alaihi wa sallam) acikin Khuduba da yayi ta bankwana yace:
‘YA KU MUTANE! MUMINAI BAKIDAYANSU ‘YAN’UWA NE, BAYA HALATTA GA WANI MUTUM MUSULMI YACI DUKIYAR DAN’UWARSA SAI DAI DA SON RAN DAN’UWANSAN, KU SAURARA NA ISAR? ALLAH KA ZAMA SHAIDA!!! KADA KU ZAMA KAFIRAI A BAYANA, SASHI TANA GILLE WUYAN SASHI, NI NA BAR WANI ABU ACIKINKU WANDA INHAR KUNYI RIKO DASHI BAZAKU BACE BA A BAYANA. (LITTAFIN ALLAH) KU SAURARA, NA’ISAR? ALLAH KA ZAMA SHAIDA!!!’

Allahu Akbar wannan magana ta manzon Allah(sallallahu alaihi wa sallam) ta Qunshe Abubuwa masu dama wadda zata kawo Hadin kan musulmai baki daya… Annabi ya hana mu zubda jinin junanmu, sannan ya hanamu cin dukiyar junanmu..
Amma yanzu ku duba akan siyasa sai kaga musulmi na zubda jinin musulmi..
Sannan Yace kawai muyi riko da littafin Allah bazamu bace ba. Toh ‘yan’uwa Wannan Qa’ida ya dace kowa ya dauka, da zarar aka samu tsabani a koma zuwa ga littafin Allah da sunnar annabi anan za’a sami maslaha. Ba zubda jini da hayaniya ba. Domin Allah(subhanahu wata’ala) cewa yayi:
ﻳﺎ ﺃﻳﻬﺎ ﺍﻟﺬﻳﻦ ﺁﻣﻨﻮﺍ ﺃﻃﻴﻌﻮﺍ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﺃﻃﻴﻌﻮﺍ
ﺍﻟﺮﺳﻮﻝ ﻭﺃﻭﻟﻲ ﺍﻟﺄﻣﺮ ﻣﻨﻜﻢ ﻓﺈﻥ ﺗﻨﺎﺯﻋﺘﻢ ﻓﻲ
ﺷﻲﺀ ﻓﺮﺩﻭﻩ ﺇﻟﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﺍﻟﺮﺳﻮﻝ ﺇﻥ ﻛﻨﺘﻢ
ﺗﺆﻣﻨﻮﻥ ﺑﺎﻟﻠﻪ ﻭﺍﻟﻴﻮﻡ ﺍﻟﺂﺧﺮ ﺫﻟﻚ ﺧﻴﺮ ﻭﺃﺣﺴﻦ
ﺗﺄﻭﻳﻠﺎ.
Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni!
Ku yi ɗã´a ga Allah, kuma ku yi
ɗã´a ga ManzonSa, da ma´abũta
al´amari daga cikinku.(3) Idan
kun yi jãyayya a cikin wani abu,
to ku mayar da shi zuwa ga
Allah da ManzonSa idan kun
kasance kunã ĩmãni da Allah da
Rãnar Lãhira. Wannan ne mafi
alhħri, kuma mafi kyau ga
fassara.

Yaa ‘yan’uwa Wannan Ayah itace Qa’ida ta Duk wani mumini. Duk wanda ya tsaba mata toh ya tabbata ya bace, Allah tsaremu…. Allah ka dada hada kanmu akan gaskiya, ka rabamu da bacewa..

Advertisements

One thought on “WASU BAYANAI DA MUSULMAI YA KAMATA SU HADDACESHI SANNAN SU YADA SHI, SANNAN SU DABBAKA SHI.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s