MUMMUNAN FUSHI: FARKON SA HAUKA NE, KARSHEN SA NADAMA ne.(Sheikh Isa Ali Pantami)


Amirul-Muminin Ali Bn Abi-Daalib
(RA) ya ce: Mummunan fushi da
mutum ya kan yi saboda hakkinsa,
ba don hakkin Allah ba, farkon sa
hauka ne, sannan karshen sa
nadama ne.
HANYOYIN MAGANCE
MUMMUNAN FUSHI.
1) Ambaton Allah: kamar neman
tsari daga SHAIDAN da kuma
karatun Al-Qur’ani (Duba Qur’ani
18:2 da 7:200).
2) GAGGAWAN FITA DAGA
HALIN FUSHI: Idan ka na tsaye ka
zauna, idan kana zaune ka kwanta.
(Duba Sunan-Abi Daud: 4782).
3) KAMEWA DAGA MAGANA:
Annabi (SAW) yana cewa: Duk ya
wanda yayi IMANI da Allah da
ranar KIYAMA, to ya fadi alheri ko
yayi shiru (Bukhari).
4) ALLAH YANA YAFEWA MAI
YAFEWA WANINSA. (Qur’ani
24:22)
5)ALLAH YANA DAUKAKA MASU
YAAFIYA DA AFUWA:Annabi
(SAW) yana cewa, Allah bai
k’arawa bawa dalilin AFUWA sai
Daukaka (Muslim:2855).
Yaa Allah ka karemu daga FUSHI
da SHARRINSA,…

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s