Za’a Kulle Bada Scholarship Na Jami’ar Sarki Abdulaziz dake jeddah gobe


Tunatarwa… Gobe Za’a Kulle Rejistan samun scholarship na Koyan Harshen larabci a jami’ar sarki abdul’azeez dake jeddah saudi arabiya. Ga Duk maiso zai iya turawa da sakon neman wannan scholarship din yau.
In kanaso sai ka hada bayananka ka turashi zuwa ga wannan email din ali@kau.edu.sa.
Maiso zai iya duba wannan shafin http://ali.kau.edu.sa/Pages-text10.aspx…

Inkasan baka da abinda ake nema toh kada ka bata lokacinka wurin turawa da sako. Domin baza’a saurareka ba… Allah bamu sa’a…

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s