GUZURIN RAMADHAN 1: ADDUAR GANIN WATA(Sheikh Isa Ali Pantami)


GUZURIN RAMADHAN 1:
ADDUAR GANIN WATA!
Idan aka sanar ya tabbata anga
JINJIRIN WATAN RAMADHAN,
ana burkatar MUSULMI ya karanta
wannan addu’ar:
“Allahumma ahillahu alaina bil
Amni, wal Iman, wal Salaama, wal
Islam, Wat Taufiq Lima tuhibbu wa
tarba, Rabbuna, wa Rabbukal
Laah” (Tirmizhiy, Shaykh Albani ya
inganta shi)
Ma’anar Adduar: Yaa Allah ka sa
(wannan wata ya kasance) na
samun tsaro, da Imani, da zaman
lafiya, da musulunci da dacewa ga
abunda kake so, Mahallincu shine
Mahaliccinka Allah.
Yaa Allah ka Bamu ikon karanta
wannan addu’ah kuma ka amsa
mana idan mun Karanta Yaa
Allah.

Advertisements

3 thoughts on “GUZURIN RAMADHAN 1: ADDUAR GANIN WATA(Sheikh Isa Ali Pantami)

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s