WAYE YAKE DA MATSALAR DA TA ADDABESHI? GA MAFITA!


WAYE YAKE DA MATSALAR DA TA ADDABESHI? GA MAFITA!

Wani Mutum Yazo wurin hasan albasri yace masa: Ba’a ruwan sama ma’ana fari ya damesu, sai hassan yace masa kuyawaita istigfari,
Sai wani ya sake zuwa yace masa talauci ta dameni, sai hassan yace masa Kayawaita istigfari,
Sai wani ya sake zuwa yace masa matata bata haihuwa, sai hassan yace masa Ka yawaita istigfari,
Sai mazauna awurin sukace ma hassan albasri, kai kenan duk wani wanda ya kawo maka koke sai kace masa yayita istigfari? Sai hassan Albasri yace Shin baku karanta fadin Allah bane da yake cewa:
ﻓﻘﻠﺖ ﺍﺳﺘﻐﻔﺮﻭﺍ ﺭﺑﻜﻢ ﺇﻧﻪ ﻛﺎﻥ ﻏﻔﺎﺭﺍ.
“Sai na ce, ´Ku nħmi gãfara
daga Ubangijinku, lalle ne shi
Ya kasance Mai gãfara ne.
ﻳﺮﺳﻞ ﺍﻟﺴﻤﺎﺀ ﻋﻠﻴﻜﻢ ﻣﺪﺭﺍﺭﺍ.
“Ya sako (girgijen) sama a
kanku da ruwa mai ɓuɓɓuga.
ﻭﻳﻤﺪﺩﻛﻢ ﺑﺄﻣﻮﺍﻝ ﻭﺑﻨﻴﻦ ﻭﻳﺠﻌﻞ ﻟﻜﻢ ﺟﻨﺎﺕ
ﻭﻳﺠﻌﻞ ﻟﻜﻢ ﺃﻧﻬﺎﺭﺍ.
Kuma ya yalwata muku game
da dũkiya da ɗiya,Ya sanya
muku (albarka) ga gõnaki, kuma
Ya sanya muku koguna.

Nasan da yawa daga cikinmu akwai masu dinbin matsaloli wanda basu iya kirguwa, wani talauci, wani cuta, wani rashin kwanciyar hankali, wani neman haihuwa, wani neman aure, wata neman miji…… Da sauransu.. Toh Ga hanya mai sauki da zakubi wurin fita daga matsalolinku. Ku rike istigfari.. Kalmomin basu da wuya… ‘ASTAGFIRULLAH’. Allah yaye mana matsalolinmu baki daya.

Advertisements

5 thoughts on “WAYE YAKE DA MATSALAR DA TA ADDABESHI? GA MAFITA!

  1. Salm malam nibras dafatan kasheruwa lafiya yayakaratunka Allah yatai makemugabakidaya mukam munshiga yajin aiki sai daikutayamu da adduah kawai@

  2. Slm dan uwa nagari Allah ya barmu da Annabi ya sakamaka dama akwai wasu bayin Allah acikin al umma wadanda Allah ya zaba kullum sai sunyi istigfari 230 Allah ya bamu albarkacin su ameen

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s