Nasiha(1)


Musulunci shine yazo mana Da Cikakken Hakkokin bil’adama, ya kuma Fifita jinin ‘yan’uwanmu musulmai kan duniya baki daya. Amma watsi da mukayi da tsarin musulunci sai yau kasashen yamma suka Dauka, yau musulmi ne zai kashe musulmi saboda mulki, saboda wata bukata ta duniya wanda wannan duniyan baki dayanta annabi(sallallahu alaihi wasallam) yace nafila raka’a biyu ta kafin sallan asubahi ta fita, toh don me muke fifitata kan Rayukanmu? Yau kasashen turai mutum daya in aka kashe musu sai duniya taji, amma mu a kullum kashe kanmu mukeyi, kafirai ma su kashemu, cututtuka su kashemu. Wannan bakomai ya jawo mana ba sai jahilci da bijirewa dokokin Allah. Mudawo mu gyara ayyukanmu mukoma zuwa ga Allah sai Allah ya sauraremu.

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s