Ba Farko ba karshe.


Ba Farko ba karshe.

A kullum kaga kana aikata alkhairi toh ka godewa Allah, sannan ka rokeshi dorewa kan wannan aiki.
Haka a kullum kaga kana tsabo, toh kazamto mai zargin kanka a koda yaushe, sannan ka rinka rokon Allah shiriya.. Domin Ana lura da abinda mutum ya mutu akai ne ba abinda ya faro akaiba…

Yaa Allah kasa muyi kyakkyawan karshe.

Advertisements

2 thoughts on “Ba Farko ba karshe.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s