GABATAR DA JIBWIS ONLINE RADIO


sunnah radio

sunnah radio

Assalaamu Alaikum warahmatullah wabarakaatuh ‘yan’uwa Albishirinku..

Ga wata Sabuwa!

Jibwis ta bude sabuwar Tashar Radio Online.
Yanzu zaku iya samun Wa’azozi da bayanai masu mahimmanci akan wayarku ko computer. Alhamdulillah.

Yadda zakuyi ku saurara.

2. Masu Amfani da wayoyi irin Android, Blackberry,Nokia,iphone da sauransu, zasu iya samun wannan tasha acikin TuneIn
Bayan ka bude TuneIn naka sai ka searching Jibwis Radio. zai fitar maka dashi sai ka danna ka fara sauraro. In baka da tuneIn akan wayarka Danna nan Domin Ka downloading.

3.Masu amfani da computer kuma Zasu iya ji akan computer dinsu online. Danna nan domin saurara. Ko kuma su bude <a href="http://www.tunein.com/radio/Jibwis-Radio-s213835/

Alhamdulillah Allah ka kara karfafa wannan tasha kabaiwa ma’aikatanta kwarin Gwiwa.

Advertisements

11 thoughts on “GABATAR DA JIBWIS ONLINE RADIO

  1. Alhamdulillahi may Almighty Allah protect, expand and control the station. we are happy very very happy for this station. may the creater of creation guide and protect all the muslim ummah

  2. Allah tona ashirin wandanda suka kashe albani zaria ya kaskantasu dasu da masu goya musu baya kuma ya kara daukaka sunnah

  3. Allahu akbar, alkawarin allah yacika, ga sunnah ta zagaye duniya, badon kafurai da yan bidi’ah da munaffukkai sun soba. allah ka kara karfafa ma malamman sunnah, kuma yabasu lafiya da yawancin rai, kuma ya kyautata niyyar su amin

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s