Sheikh Ja’afar Mahmud Adam complete Tafseer Audio


Assalamun Alaikum,
Alhamdulillah i’ve Uploaded all sheikh Ja’afar Tafseer Audio Files in mp3 format. this version is not edited and its not airy, it Also contain all the questions and answers. Click Here To Stream/Download.


Please Use modern Browsers Like Firefox, Chrome, if You are Having Difficulties In Streaming.


May Allah Have mercy on sheikh ja’afar.


Click Here For Any Inquiry, Also Don’t Forget to Like our page on Facebook for latest update

Advertisements

116 thoughts on “Sheikh Ja’afar Mahmud Adam complete Tafseer Audio

 1. Pingback: Sheikh Ja’afar Mahmud Adam complete Tafseer Audio – sskrw

 2. I downloaded so many tafsir frm of sheikh jafar but all is empty tracks cannot be played please u should do something about dat.

 3. Allahu Akbar Allah ya jikan yasa Aljanna makoma ce gare shi yasa ya huta Allah ya kara kare Malamanmu na sunna amin

 4. May ALLAH have mercy on Sheikh Ja’far Mahmoud Adam soul and all the faithful Muslims whose souls have departed this world.

 5. Ya Allah ina mai tausasa lafuzzana da kokon barata agareka da kakai haske kabarin wannan bawa naka Allah kasa Aljannace makoma idan tamu tazo kasa mucika da kyau dakuma imani Amin ya Allah!!!

  • Allah yabamu kyakyawar karshe yaji kan magabatanmu yasa kalmar Lailaha illallahu muhammadur rasulillahi taxamo mana last KALIMA!!!!(Amiiin)))

 6. Allah yajikan malam yasa aljannar fiddausice makomarsa yakuma jikan duk musilman dasuka rugamu gidan gaskiya mukuma yakyauta namukarshen

 7. Allah Ya haskaka da niimta qabrin malam idan tamu taxo Allah yasa mu cikada imani ameen thumma ameen

 8. ALLAH YA JIQAN MALLAM.YA SANYASHI FIYE DA YANDA MUKE ZATO. YA GAFARTAMAI ABIN DA BA MU SANIBA.ALLAH KA TAIMAKI SUNNAH DA MABIYANTA.

 9. shigaban masu iya tafsirin Alqurani mai format cikin harshen Hausa Allah ya gafar ta NaJa ameeeen summary ammeeen

 10. ALLAHU AKBAR….GASKIYA KENAN DA KUMA TASIRINTA GA DUKKAN WANDA YAYI RIKO DA ITA RIKO MAE KARFI…..ZAKA BAR DORON KASA AMMA TAMKAR KANA RAYE A CIKINTA….YA ALLAH muna rokonka da sunayenka kyawawa da kma siffofinka madaukaka da ka kai rahma QABARIN shiekh jafar mahmud ADAM, YA ALLAH ka karbi shahadar shi da sauran dukkan malamanmu da yan uwa musulmi baki daya….ALLAHka kara bamu ikon riko da gaskiya da kuma aiki da ita AMEEENNN

 11. Yaa Allah ka gafartawa malam Ja’afar muhmud Adam!!! Yaa Allah kasa ya huta-Yaa Allah ka kai haske gareshi zuwa kabarin sa, O Allah ya lSA…

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s