Allah yayi wa Sheikh Muhammad Auwal albani Zaria Rasuwa


image

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN!!!!!!

ﻣِّﻦَ ﺍﻟْﻤُﺆْﻣِﻨِﻴﻦَ ﺭِﺟَﺎﻝٌ ﺻَﺪَﻗُﻮﺍ ﻣَﺎ ﻋَﺎﻫَﺪُﻭﺍ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﻋَﻠَﻴْﻪِ ۖ
ﻓَﻤِﻨْﻬُﻢ ﻣَّﻦ ﻗَﻀَﻰٰ ﻧَﺤْﺒَﻪُ ﻭَﻣِﻨْﻬُﻢ ﻣَّﻦ ﻳَﻨﺘَﻈِﺮُ ۖ ﻭَﻣَﺎ ﺑَﺪَّﻟُﻮﺍ
ﺗَﺒْﺪِﻳﻠًﺎ.

Labari mai muni matuka ya sameni na kisan malaminmu Sheikh Muhammad Auwal Albani zaria. Wanda wasu ‘yan ta’adda suka masa kisan gillah…….

Yaa Allah muna rokonka ka rahamceshi… Wannan shi yake kara mana tabbatuwa. Insha’Allah Mallam shahada yayi. Kuma Muna rokon Allah ya karbeshi.. Su kuma maqiya addini sun makara….. Kayi suka gani gangan jiki yana nan tafe….. Munyi Imani duk abinda ya samemu daga Allah ne. Kuma haka yaso..

ﻗُﻞ ﻟَّﻦ ﻳُﺼِﻴﺒَﻨَﺎ ﺇِﻟَّﺎ ﻣَﺎ ﻛَﺘَﺐَ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﻟَﻨَﺎ ﻫُﻮَ ﻣَﻮْﻟَﺎﻧَﺎ ۚ ﻭَﻋَﻠَﻰ
ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻓَﻠْﻴَﺘَﻮَﻛَّﻞِ ﺍﻟْﻤُﺆْﻣِﻨُﻮﻥ

ﻗُﻞْ ﻫَﻞْ ﺗَﺮَﺑَّﺼُﻮﻥَ ﺑِﻨَﺎ ﺇِﻟَّﺎ ﺇِﺣْﺪَﻯ ﺍﻟْﺤُﺴْﻨَﻴَﻴْﻦِ ۖ ﻭَﻧَﺤْﻦُ
ﻧَﺘَﺮَﺑَّﺺُ ﺑِﻜُﻢْ ﺃَﻥ ﻳُﺼِﻴﺒَﻜُﻢُ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﺑِﻌَﺬَﺍﺏٍ ﻣِّﻦْ ﻋِﻨﺪِﻩِ ﺃَﻭْ
ﺑِﺄَﻳْﺪِﻳﻨَﺎ ۖ ﻓَﺘَﺮَﺑَّﺼُﻮﺍ ﺇِﻧَّﺎ ﻣَﻌَﻜُﻢ ﻣُّﺘَﺮَﺑِّﺼُﻮﻥ..

Yaa Allah ka jikan malam…

Advertisements

10 thoughts on “Allah yayi wa Sheikh Muhammad Auwal albani Zaria Rasuwa

  1. Allah ya jikan malam yasa aljanin ce makomarsa Wanda suka Aikata wannan Aiki Allah ka Toni asirin su ALLAH YA ISA BAMU YAFE BA

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s