Sheikh Awwal Albany Zaria (Habaa Shehi….)


Wannan Video ne ta Qunshi Sako Da Sheikh Albani Zaria Ya Turawa Shehin Dariqan tidjaniyyah Dahiru Bauchi

Advertisements

8 thoughts on “Sheikh Awwal Albany Zaria (Habaa Shehi….)

  1. Iyayena suna cikin sunnah tsundum, Nima nashige sunnah tsundum, yayana suma haka, Duniya ma cikin sunnah take tsundum, Kaida baka san sunna, Kazama bare, watan sakarai,ALLAH yasa mugane gaskiya.

  2. Hakika munyi hasarar babban malami a Nigeria.
    Sun kasheshi amma tamkar yana raye. Bayan barinsa duniyane nafara jin lekcansa amma duk da haka ji nake kamar na rayu wuri guda da shi.
    Allah Ya jikansa da rahama, Amin.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s