ZAMAN LAFIYAR IYALI( Mal.Aminu Ibrahim Daurawa)


Na fahimci matsaloli da yawa da yake
faruwa tsakanin maaurata, dalilin sa
shine Rashin fahimtar Juna ne
musabbabinsa, amma duk na mijin
da yazo office Dina na kan bashi
shawarar abubuwa biyar kuma idan
ya gwada takan bugo waya godiya,
cewa an sami Sauki
Na daya : ka bata hakuri idan kayi
mata ba daidai ba
Na biyu: ka yaba mata idan tayi
kwalliya ko girki ko tsafta,
Na uku: ka nuna mata ka damu da
ita, ta hanyar nuna alhini idan bata
da lafiya, ko Taji wani rauni
Na hudu, ka ware lokaci domin hira
da tattaunawa da ita.
Na biyar: ka Dinka daukar ta kuna
tafiya, tare zuwa wasu harkokin ka,
tana raka ka, abubuwa masu Sauki
amma maza da yawa basa yi, Allah
subhanahu-wata’ala ya kyauta

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s