ALAMOMIN TASHIN ALKIYAMA ( 3 )(Mal.Aminu Ibrahim Daurawa)


Manyan alamomi na tashin alkiyama wadanda suke kusa daf da tashin alkiyama
Sune:
132 : Bayyanar Dujal (babban balain da ake jira)
133: Saukowar Annabi Isah
134 : Fitowar Yajuj da Majuj
135 Girgizar kasa (manya manya sau uku a duniya)
136 : Hayaki da zai rufe duniya baki daya
137 : Bayyanar wata dabba (am fadi kamaninta a hadisai)
138 : Rana zata fito ta yamma
139: Wata wuta zata fito ta kora mutane, zuwa filin Mahshar.
Wadannan sune, alamomi na tashin alkiyama. Kayar yadda suka zo a hadisai,,lngatattu, idan mun sami lokaci zamuyi sharhi. Insha Allahu.

Advertisements

5 thoughts on “ALAMOMIN TASHIN ALKIYAMA ( 3 )(Mal.Aminu Ibrahim Daurawa)

  1. Assalamu alaikum warahakatullah wabarakatuhu
    Ya allah Ya rahaman Ya rahim ya malik ya kudus ya salam ya mu’umin ya Muhaimin Ya Aziz ya uabar ya kutakabir ya musauwir ya kalik ya barik ya hakim ya Hamid ya allah Allah kabamu sa’ar rayuwa ya allah kasa mutuwan mu intazo allah kasa muchika da kyau da imani rabana atinafiduniya hassanata wafil’akirati hassanatan wakina azabannas allah kasamuchika da kyau da imani Data Abdulhamead akilu danyaya malumfashi

  2. Malan ya aikin Allah Allah ya taimaka amin malan inna Ghana malan don Allah inna son inyi karatu Amma kasan yanayin rayuwa don haka nake neman taimakon ku daga Abubakar aliyu kano makwarari mazaunin ghana

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s