MATAKAN LAHIRA GUDA GOMA(Mal.Aminu Ibrahim Daurawa)


Na daya : Mutuwa (al mautu )
Na biyu : kabari ( qabari)
Na uku : karewar kowa da komai ( fana’u)
Na hudu :tashi daga mutuwa ( busa rai)
Na biyar : Tattaruwa waje daya ( nushuru)
Na shida : Bincike ( hisabi)
Na Bakwai: Mizani (Awo)
Na Takwas : Siradi (da wata gada tsakanin wuta da aljannah)
Na Tara : shigar yan wuta cikin wuta (Allah ya tsare mu)
Na goma shigar yan Aljannah, aljannah, ( Allah yasa muna ciki, ba dan muba, ba dan halin mu ba)
Allah muna tawassali, muna fadanci, da kafun kafa, da sunayan ka dari ba daya, kasa mu cika da kyau da imani.

Advertisements

2 thoughts on “MATAKAN LAHIRA GUDA GOMA(Mal.Aminu Ibrahim Daurawa)

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s