ALAMOMIN TASHIN ALKIYAMA ( 3 )(Mal.Aminu Ibrahim Daurawa)


Manyan alamomi na tashin alkiyama
wadanda suke kusa daf da tashin
alkiyama
Sune:
132 : Bayyanar Dujal (babban balain
da ake jira)
133: Saukowar Annabi Isah
134 : Fitowar Yajuj da Majuj
135 Girgizar kasa (manya manya sau
uku a duniya)
136 : Hayaki da zai rufe duniya baki
daya
137 : Bayyanar wata dabba (am fadi
kamaninta a hadisai)
138 : Rana zata fito ta yamma
139: Wata wuta zata fito ta kora
mutane, zuwa filin Mahshar.
Wadannan sune, alamomi na tashin
alkiyama. Kayar yadda suka zo a
hadisai,,lngatattu, idan mun sami
lokaci zamuyi sharhi. Insha Allahu.

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s