Hadisinmu Na Yau. Sada zumunta


Da sunan Allah Mai rahama mai jin kai.

Daga Jubair ibn mud’am(Allah kara masa yarda) yace: yaji manzon Allah(tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi yana cewa: ‘MAI YANKE ZUMUNTA BAZAI SHIGA ALJANNAH BA’.
Bukhari da muslim suka rawaito.

Wannan yana nuna mana mahimmancin sada zumunta a addinin musulunci. Wanda a wani hadisin annabi yayi nuna da sada zumunta na kara wa mutum arziki. Sai muyi kokari wurin sada zumunta koda ko ga wanda suka yanke mana ita ne…

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out / Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out / Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out / Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out / Change )

Connecting to %s