Mummunan Tasirin Kallon Fina Finan Tarihin Musulunci….


Ina kira ga ‘yan’uwa musulmai dasu kaurace wa wannan dabi’ah ta kallon fina finan tarihin musulunci wanda ake nuna sahabban annabi(Sallallahu alaihi wasallam) aciki. Ko kuma wasu Magabata masu daraja. Hakan yana da matukar hatsari sosai. Musamman ga yara. Ka kiyaye kada ka rinka barin yaranka suna kallon wa’innan fina finai. Domin yana da matukar  tasiri azukatan mutane. Wanda inhar mutum ya kalli irin wa’innan film din toh aduk lokacin da yaji sunan wani sahabi toh hoton da zai rinka zuwa zuciyarsa shine hoton da ya kalla a wannan film din. Wanda wa’innan masu shirya fina finai irin shiga da sukeyi ta tsabawa ta sahabban da kuma surarsu baki daya… Malamanmu na wannan zamani sun nuna haramcinsa . Sai mu kiyaye. Allah kiyayemu.

Advertisements

4 thoughts on “Mummunan Tasirin Kallon Fina Finan Tarihin Musulunci….

  1. Pingback: Mummunan Tasirin Kallon Fina Finan Tarihin Musulunci…. | daawah Salafiyyah.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s