AQEEDAN IBN TAIMIYYAH KAN YIWUWAR ALJANI YA SHIGA JIKIN MUTUM


Sheikhul Islam ibn Taymiyyah(Rahmatullahi alaihi) yace: ‘ SAMUWAR ALJANNU TABBATACCE NE DAGA LITTAFIN ALLAH DA SUNNAR MANZON ALLAH(SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM). DA KUMA ITTIFAKIN MAGABATAN AL’UMMAH DA LIMAMANTA. HAKA NAN KUMA SHIGAR ALJANI JIKIN DAN ADAM SHIMA TABBATACCE NE DA ITTIFAKIN LIMAMAN AHLUSSUNNAH WAL’JAMA’AH. ALLAH YACE ‘WANDA SUKE CIN RIBA BASU TASHI FACE KAMAR YANDA WADDA SHAIDAN YA DIMAUTAR DAGA SHAFE YAKE TASHI’ MA’ANA RANAR TASHIN QIYAMA. DA KUMA HADISIN DA YA INGANTA DAGA MANZON ALLAH(SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM) YACE: ‘SHAIDAN YANA TAFIYA ACIKIN JIKIN DAN ADAM KAMAR YADDA JINI KE GUDANA A JIKINSA…………

Allah sa mudace.

Advertisements

One thought on “AQEEDAN IBN TAIMIYYAH KAN YIWUWAR ALJANI YA SHIGA JIKIN MUTUM

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out / Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out / Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out / Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out / Change )

Connecting to %s