Falalar Karanta Ayatul Kursiyyu Bayyan Sallan Farillah


image

ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﺃﻣﺎﻣﺔ
ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻪ، ﺃﻥ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ
ﻗﺎﻝ : ﻣﻦ ﻗﺮﺃ ﺁﻳﺔ ﺍﻟﻜﺮﺳﻲ ﺩﺑﺮ ﻛﻞ ﺻﻼﺓ ﻣﻜﺘﻮﺑﺔ،
ﻟﻢ ﻳﻤﻨﻌﻪ ﻣﻦ ﺩﺧﻮﻝ ﺍﻟﺠﻨﺔ ﺇﻻ ﺃﻥ ﻳﻤﻮﺕ.
Manzon Allah(Sallallahu alaihi wasallam) yace: ‘wanda ya karanta ayatul Kursiyyu bayan ko wata sallah ta farilla babu abinda zai hanashi shiga aljannah sai dai Mutuwa.

Hadisin ibn hibban da nasa’i sun rawaito. Sannan albani ya inganta shi.  Sannan ibn Qayyim yace hadisin an ruwaito shi daga hanyoyi dabam dabam wanda suke da’ifai. Amma in aka hadasu duka zasu nuna cewa hadisin yana da asali.
Allah ya bamu daman lazumtan wannnan aiki mai cike da Babban sakamako… Ameen.

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s