Ya Kamata Shehu A Kafirta inyass


Baidace ace wani Qudubi ko wani Nujubi Ko wani Gausi Koma dai karamin shehi ko babba ya fito ya kafirta wa’innan mutane da suka zagi Annabi(sallallahu alaihi wasallam) a kano da sunan cewa su ‘yan hakika sannan kuma ya kasa kafirta inyass wanda awurinsa su wa’innan mutane suka samo aqeedunsu.Wannan rashin adalci ne. Duk da munsan cewa kafirtasu da akayi ta shafi dukansu har da babansu inyass da suka samo wannan aqeedah awurinsa, amma ya dace afito fili a kafirtashi shima domin kada nan gaba asami wani da zai sake zuwa ya dauko bayanansa na kafirci yana yadawa cikin al’ummah. Sannan cewa ayiwa ‘yan tijjaniyya adalci kada a dangantasu da wa’innan mutane wannan ba daidai bane. Wa’innan mutane bawai sabon abu sukazo dashi daga wurinsu ba, a’a abune wanda tuntuni yana rubuce tun shekarun baya masu yawa cikin littattafansu kuma malamansu suna koyar dashi sai dai ba kowa ake bari ya gane ba sai wanda yayi nisa cikin tafiyar. Wanda wannan abin da kafiran ‘yan hakikan kano suka fada kadanne daga cikin munanan abubuwa da suke kunshe cikin littattafansu. Abin da kawai zamuce ma ‘yan tijjaniyya su tausaya wa kansu su tuba subar wannan tafarki domin wannan tafarki ba ta annabi bace.

Advertisements

3 thoughts on “Ya Kamata Shehu A Kafirta inyass

 1. Wa,iyazu billahi,!
  Na rantse da girman allah wlh wadannan mutanen ba ‘yan dariqar shehu bane,
  kuma wlh shehu baya tare dasu.
  Shehu bai koyar da wannan halayen nasu ba,,
  kada kuyi son zuciya wajen fadin cewa wadannan mutane ahlin dariqa ne,domin wlh dukansu riddawa ne(sunyi ridda),,,,,kawae sbd qin ‘yan dariqa saeku riqa danganamu dasu.
  Mutanen da sun dauki duk mai amfani da abinda aka rubuta a litattafae,mahaukaci ne kawae awajensu,,,,,,,,,,,,,,kai rashin kunyarsu fa bata tsaya iya nan ba domin musulinci suke qartayawa yanzu,,,,kaga wannan ba ahlin dariqa bane ko dan bama tare dasu.

 2. YAN IZALA KUNA BANI MAMAKI,
  IDAN ANA NEMAN KAFIRAI AKA SAMEKU AI SHI KENAN,
  DUBA LITTAFIN UQUDUDDURIYYA
  DA MADARIJUSSALIKINA
  DA MINHAJUSSUNAT
  ANAN ZAKA GANE MATSAYIN KU

  • Allah Ya tabbatar da mu akan Sunnar Manzon Allah SAW. Yaa Allah, Kayi mana tsari daga bidi’ah da Mallaman bidi’ah. Allah Kasa mu mutu muna raya Sunnar Manzon Allah SAW, Kada ka karbi rayukanmu muna masu raya bidi’ah da bautan shehunai.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s