Barka Da Sallan Azumi


Assalamu Alaikum ‘yan’uwa maziyarta wannan shafi, ina yi muku barka da shan ruwa da kuma Sallar Idi. ina mai rokon Allah ya amshi
ibadojinmu, ya kuma tabbatar damu akan aikata daidai, Allah yasa muna daga cikin wa’inda aka ‘yanta daga wuta acikin wannan wata ta ramadan, Allah ya nuna mana na wani shekara cikin koshin Lafiya Da Imani. Allah ya saka muku da alkhairi ya kuma kara mana son Annabi (sallalahu alaihi  wasallam ) da sunnarsa. Wassalamu alaikum

NIbras Muhammad Auwal.

image

Advertisements

5 thoughts on “Barka Da Sallan Azumi

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s