12 thoughts on “Tafsiran Malamai Na Watan Ramadan 2016

  1. Allah ya saka muku da aljannar Firdausi,ya sakawa malamanmu da aljannar Firdausi ya kuma bamu ikon fahimta tareda aiki da abin da muke saurara amin.Don Allah tafseer din Dr abdallah usman gadonkaya mukeso ayi uploading

    Liked by 1 person

  2. Pingback: Featured Posts And Pages | Nibras's Blog

  3. Allah ya sakawa malaman mu, da gidan Aljanna, sannan Allah ya kara daukaka wannan shafin na nibras, ya kuma karawa ma’aikatanta imani da lafiya da kuma basira Akan ayyukan yada wannan Alkairi ga yan uwa musulmi. Ina neman malaman da kuma ku ma aikatan, kai da ma jama’a baki daya su taimakamin da Adua akan Abinda ke damuna ubangiji ya yaye min.

    Liked by 1 person

  4. Assalamu alaikum.
    Muna godiya da irin gudumar da malaman addinin musulunci suka bayar acikin wannan wata mai albarka na ramadana dafan Allah yasaka musu da alkairi ameen,mukuma masu sauraro Allah yasa muyi amfamini da abin damukaji ameen.

    Liked by 1 person

  5. Alhamdulillah… Muna garin Kaduna, amma kamar muna halarce a guraren tafsirai.
    Allah dai ya saka muku da mafi alherin sakamako.

    Liked by 1 person

    • Assalamu alaikum warahmatullahi, gaskiya mun yi farin ciki da wannan website, kuma ba abinda zamu ce sai dai allah yasaka da alkhairi, kuma daga karshe, muna fata za’a kawo mana karashem tafsiran malamanmu masu albarka, wassalamu alaikum.

      Liked by 1 person

Leave a reply to Khalif Cancel reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.