Addu’ar Da in aka Roki Allah Da’ita Allah zai Amsa


​ﻋﻦ ﺳﻌﺪ ﺑﻦ ﺃﺑﻲ ﻭﻗﺎﺹ ﻗﺎﻝ : ﻗﺎﻝ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ : “ ﺩﻋﻮﺓ ﺫﻱ ﺍﻟﻨﻮﻥ، ﺇﺫ ﺩﻋﺎ ﻭﻫﻮ ﻓﻲ ﺑﻄﻦ ﺍﻟﺤﻮﺕ } : ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻟَّﺎ ﺃَﻧْﺖَ ﺳُﺒْﺤَﺎﻧَﻚَ ﺇِﻧِّﻲ ﻛُﻨْﺖُ ﻣِﻦَ ﺍﻟﻈَّﺎﻟِﻤِﻴﻦَ { ، ﻓﺈﻧﻪ ﻟﻢ ﻳَﺪْﻉُ ﺑﻬﺎ ﺭﺟﻞ ﻣﺴﻠِﻢ ﻓﻲ ﺷﻲﺀ .ﻗﻂ ﺇﻻ ﺍﺳﺘﺠﺎﺏ ﺍﻟﻠﻪ ﻟﻪ ” ﺭﻭﺍﻩ ﺃﺣﻤﺪ ﻭﺍﻟﺘﺮﻣﺬﻱ

Manzon Allah(Sallallahu alaihi wasallam) yace: Addu’ar ma’abocin kifi, Wanda yayi lokacin yana cikin kifi, “La’ilahailla anta subhanaka inni kuntu minazzalimin”. Babu wani mutum musulmi wanda zaiyi addu’a da’ita kan wani abu face Allah ya amsa masa.

Ma’abocin kifi shine “Annabi Yunusa(Alaihissalam). Duk wani musulmi da wata damuwa ta dameshi ko kuma yake da wata bukata awurin Allah, sai ya lazimci wannan addu’a yana mai yaqini insha’Allah Allah zai amsa masa. 

Allah amsa mana bukatunmu baki daya.

Advertisements

4 thoughts on “Addu’ar Da in aka Roki Allah Da’ita Allah zai Amsa

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s