Tambaya Hudu Masu Tsauri da sai mutum ya Amsa Ranar Tashin Qiyaama


Assalamu Alaikum warahmatullahi wabrkatuh,

Sahabi Mu’az bin Jabal ya rawaito hadisi daga manzon Allah(sallallahu alaihi wasallam) yace:Kafafuwar bawa bazasu gushe ba Ranar tashin qiyaama har sai an tambayeshi kan abu guda hudu,

1.Rayuwarsa baki daya, kan meye ya karar dashi.

2.Samartakansa akan me ya gudanar dashi

3.Dukiyarsa Daga ina ya samota? Sannan acikin me yayi amfani da dukiyar.

4.iliminsa me ya aikata acikinsa?

Wannan tambayoyi ba kananun tambayoyi bane, wanda ya zama wajibi ga duk musulmi ya shirya mata amsa kafin lokacinta tazo. Allah ya shiryamu ya bamu daman amsa wannan tambayoyi, Ameen.

Advertisements

4 thoughts on “Tambaya Hudu Masu Tsauri da sai mutum ya Amsa Ranar Tashin Qiyaama

  1. Pingback: Tambaya Hudu Masu Tsauri da sai mutum ya Amsa Ranar Tashin Qiyaama | ABUBAKAR NUHU KOSO BLOG

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s