Yadda Zaka Downloading Files a wannan shafi


In kana amfani da Computer

In ya zamto kana ziyarar wannan shafi da computer ne, to da zarar ka bude shafin da kakeso ka downloading file aciki toh sai ka danna sunan file din. Zai bude maka wani shafi na dabam wanda daga wurin zai fara playing file din, toh sai ka “right click” Mouse naka Zaka ga wurin da aka rubuta “Save page As” sai ka danna, zai baka damar zabar inda kakeso ka saving file din, sai ka zaba ka danna save. Shikenan zai downloading. duba hoto da yake kasa.

Screenshot from 2018-04-24 00-13-17


In kana amfani da wayar hanu ko Tablet:

In ya zamto kuma kana amfani da wayar hanu ko Tab, toh in kana bude shafin da browsers irin “Firefox, Brave, Chrome, Chromium,” toh kana da bukatar ka downloading “Download manager” a store irin “Advance Download Manager” kana bude shafin da kakeso ka downloading file aciki, sai ka danna sunan file da kakeso. in bai fara downloading automatically ba toh sai ka copy link din ka saka acikin download manager ka downloading nashi. Amma wasu browser kaman “Brave, chrome” sunna baka daman ka downloading daga wannan page din da ya bude player. Sai ka lura. Kamar yadda yake a hoton da yake kasa.

Browser irin Opera Mini zai iya baka daman downloading file din da zarar ka danna kansa.

In akwai wani mai fuskantar ko wacce irin matsala zai iya tuntuba ta ta Email .

One thought on “Yadda Zaka Downloading Files a wannan shafi

Leave a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.